Abun Al Ajabi
Wani matashin dan Najeriya mai suna Ben-Kingsley Nwashara ya bayyana yadda rayuwarsa ta sauya tun bayan da ya tsinci wata karamar yarinya da aka yasar a titi.
Wani magidanci dan Uganda ya yi sadaukarwa ga matarsa inda ya tura ta kasar waje yayin da shi kuma ya ci gaba da zama a gida saboda bai da kudin zuwan su 2.
Wata matar aure ta cika da farin ciki inda ta je shafinta na TikTok don nuna sha tara ta arzikin da uwar mijinta ta kawo mata daga kauye, kayan abinci ne tuli.
Wani mazaunin jihar Lagas ya cika da mamaki bayan ya ziyarci yankin Makoko da ke bangaren Teku na jihar inda ya hadu da cunkoson jiragen ruwa mai yawan gaske.
Dubban jama’a sun shaida daurin aure tsakanin Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano da kyakkyawar amaryarsa Aisha Ummaran Kwabo a ranar Juma'a, 26 ga Agusta.
Zukata sun raunana yayin da diyar sanata Sahabi Ya'u ta je sallamarsa zuwa dakin mijinta, sun fashe da kuka yayin da suka rungume junansu cikin shauki da kewa.
Wata kyakkyawar budurwa ta shiga jerin bidiyon kalubale, inda ta bayyana dalili da yadda ta rabu da wani saurayinta da ya nuna zai i watsi da ita saboda talla.
Allah ya albarkaci wata matar aure da haihuwar yara hudu a lokaci daya bayan ta shafe tsawon shekaru bakwai tana ta jiran tsammani ba tare da haihuwar da ba.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu cike da sha'awwar wani katafaren jirgin sama wanda ke dauke da dakunan barci har guda biyu, sun kira shi gida mai tashi.
Abun Al Ajabi
Samu kari