Abun Al Ajabi
Jama'a sun cika da mamaki bayan yaduwar bidiyon wani dan makaranta da ya nemi auren malamarsa, sauran dalibai sun cika da murna yayin da ya mika mata zobe.
Wata matashiyar budurwa wacce ta kammala digiri ta shiga gasar TikTok inda mutane ke bayyana abinda suka karanta a makaranta da kuma sana'ar da suka koma kai.
Wani mutumi ya ja hankalin jama’a dalla-dall a kan wani sabuwar hanyan damfara da miyagun mutane suka bullo da shi don damfarar mutane kudadensu cikin sauki.
Wani matashi dan garin Jos, babban birnin jihar Plateau wanda ke tuka adaidaita ya kawo wani sabon salo a sana'ar tasa inda ya kawata kekensa da kofofin gilasi.
Wata kyakkyawar Baturiya mai suna Laura ta garzaya kasar Ivory Coast don haduwa da wani saurayi mai suna Dammy da suka hadu TikTok, har sun haifi da daya tare.
Wani hazikin dan Najeriya dake zama a kasar Ingila ya kama sana'ar tallan doya a titi domin samun karin kudaden shiga don biyan haraji. Bidiyon ya burge mutane.
Jami'an yan sandan kasar Uganda sun kai samame wajen wani shagalin biki inda suka kama amarya tare da garkame a gidan yari bayan sun zarge ta da laifin sata.
Wata santaleleiyar budurwa mai suna Dorothy Cornelius ta wallafa tsoffin hotunanta a TikTok, tace saurayi ya guje ta a lokacin saboda tana muni kamar namiji.
Wasu zuka-zakan jami'an yan sanda sun zautar da yan maza a shafukan soshiyal midiya bayan daga daga cikinsu ta wallafa kyawawan hotunansu a shafinta na TikTok.
Abun Al Ajabi
Samu kari