Abun Al Ajabi
Sabanin wasu cocin addinin kirista, wannan coci dai na goyon bayan auren mace fiye da daya, kuma ya ba mambobinsa damar auren adadin matan da suke so a nan.
Budurwa mai shekaru 24 mai suna Annastasia Michael, ta rubuta budaddiyar wasika ga diyar Sanata Ike Ekweremadu, Sonia, inda tace zata bata daya daga cikin koda.
Wani matashi ya fashe da kuka wiwi bayan ya gano cewa an rigada an yi baikon budurwarsa da wani. Tuni bidiyon da ke dauke da sakon muryarsa ya yadu a intanet.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar bidiyon wata kyakkaywa karamar yarinya mai dauke da haske da furfura a gaban goishinta a soshiyal midiya.
Wani dan Najeriya da ya koma kasar Italiya da zama ya cika da bakin ciki bayan ya yi ido hudu da yanayin gidan da aka sauke shi, ya ce ba'a samun motar bas.
Bayan sama da shekaru 30 da aure, wani magidanci ya sa an yi masu gwajin DNA inda ya gano cewa dukkanin yaransa 5 ba nasa bane. Matar tace an yi kuskure ne.
Ma’aikatan harkokin jiragen sama sun rufe filin jirgin sama na Aminu Kano saboda sabanin da ya shiga tsakanin hukumar FAAN da NAMA mai kula da sararin samaniya.
Duniya na kara ci gaba, a yanzu dai 'yan dako sun kusa daina amfani da karfi wajen tura amalanken daukar kaya saboda wani mutum ya samo musu sauki a aikin.
Gwamnatin Kogi ta yi jana'izar gawarwaki guda 130 da aka rasa masu shi wadanda aka ajiye a cibiyar kiwon lafiya ta tarayya da ke Lokoja, babban birnin jihar.
Abun Al Ajabi
Samu kari