Abun Al Ajabi
Wata matashiyar budurwa ta fusata, ta rabu da saurayinta saboda kawai ya ki zuwa ya dauketa a filin jirgin sama a lokacin da ta dawo daga jana'izar kakanta.
Wata kyakkyawar matashiya mai suna Abbey ta sanya jama'a tofa albarkacin bakunansu a soshiyal midiya bayan ta ajiye aiki a Amurka don komawa ga mijinta a Ghana.
Wani mummunan al'amari ya afku a Amutenyi, da ke Obollo-Afor, karamar hukumar Udenu ta jihar Enugu a ranar Asabar inda uwa yaranta biyu da kannenta 2 suka mutu.
Wasu hotuna da jarida Punch ta yada a kafar Twitter sun nuna wani matashi dan jihar Kano da ya kera keke napep tun daga tushe ba wai daga kayayyaki haka ba.
Wata kyakkyawar mata 'yar Najeriya ta narkar da zukatan jama'a yayin da ta auri wani makahon da tace da kanta tana matukar kaunarsa. Bidiyonsu ya ba da mamaki.
Wani magidabci ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya mallakaw matarsa motar wasan yara maimakon Range Rover da ta nemi ya siya mata na ran haihuwarta.
Jama'a sun bayyana albarkacin bakunansu bayan wani matashi mai suna Zackary South, ya wallafa bidiyon wani gidan kwantena da yayi oda daga chan kasar China.
Legit.ng Hausa ta kai ziyara kasuwar Tarauni inda ta ga wani nau’in kasuwanci na siyar da kai da kafafun kaji har da kayan cikinsu. An zanta da Malam Sabiu.
Isah Barde daga Kano na daya daga cikin mutanen da suka ci gajiyar annobar korona, domin wannan ya basu damar yin wasu abubuwa da suka sa su zama shahararru.
Abun Al Ajabi
Samu kari