Abun Al Ajabi
Idan Allah ya sanyawa kasuwancin mutum albarka, zai cimma nasarori da dama a rayuwa duk kankantar sana'ar. Wani dan achaba ya baje hoton gidan ya kerawa kansa.
An yi jana'aizar wani mutumin kasar Ghana mai suna Wilson Gbli Nartey, wanda ya auri mata 20 tare da haihuwar yara fiye da 100 shekaru uku bayan mutuwarsa.
Tamica Wilder mata ce da ta dawo da saurayinta gidan mijinta inda suke rayuwa tare da ‘ya’yanta.A cewarta, suna rayuwa cike da farin ciki, annashuwa da soyayya.
Wata matashiya yar Najeriya, Jessica Ayodele, ta je shafin soshiyal midiya don bayyana makudan kudi da ta kashe a kan aurenta. Ta ce sun kashe naira miliyan 15.
Oluomachi Nwoye, dalibar ajin karshe a jami'ar ilimin noma ta Michael Okpara ta samu karuwar jarirai biyar a rana daya a asibitin tarayya na Umuahia a jihar.
Malamin makarantan nan mai tarin iyalai yara 18 da mata uku mai suna Malam Sulaiman Muhammad, ya haifa ‘da na 19 inda ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.
Wata budurwa a TikTok mau suna @ituhadebetsubane ta yada wani bidiyonta a kafar sada zumunta na yadda ta kasance tare da wasu zakuna a gidan ajiye dabbobi.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta burge mutane da dama a shafukan soshiyal midiya bayan ta baje kolin sana'ar jari bola da take yi, tace za ta siya mota.
A yayin bincike, jami'an rundunar yan sanda a jihar Kwara sun gano gawar wata mata da aka binne a ofishin Dr Abbass Adeyemi, shugaban babban asibitin Kiama.
Abun Al Ajabi
Samu kari