Abun Al Ajabi
Jama'a sun tofa albakacin bakunansu bayan samun labarin wani matashi mai shekaru 47 da ya ki yin aure, ya ce baya bukatar mace tunda ya iya girki da goge-goge.
Bayan tabbatar da mutuwar mutumin da yafi kowa kazanta a duniya, Amou Haji, an samu wani dan kasar Indiya da ake tunanin shi ne zai zama magajinsa a kazanta.
Wata mata 'yar TikTok ta yada bidiyon yadda ta fasa asusun da ta yi shekara guda tana tara kudi a ciki, ta ba da mamaki yayin da ta bayyana adadin kudin da ta t
Bridget Thapwile Soko, ‘yar kasar Malawi wacce tayi digiri a fannin kasuwanci ta fito bainar jama’a ta bankawa shaidar digirinta wuta don bata samu aiki ba.
Surukar Sarki Charles III na Ingila, Meghan Markle ta ce wani bincike da ta gudanar ya tabbatar mata da cewar tana da nasaba da Najeriya da kaso 43 cikin 100,
Allah ya tarfawa garin wata mai sana'ar siyar da abinci nono bayan da wani kwastamanta da take taimakawa kyautan abinci ya gwangwajeta da kyautar gida sukutum.
Mazajen biyu basu san da junansu ba har sai da suka ci karo da junansu a hanya bayan mijinta na farko ya ari motarta don yin wasu zirga-zirga a cikin gari.
Jama'a a shafukan soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu ganin bidiyon wani uba da ya yiwa karamar diyarsa da ke kuka dabara yayin da yake aikin raino.
Wani mutumin kasar Malawi mai suna Francis Banda wanda ke zaune a yankin Ntcheu ya rushe gidaje biyu da ya ginawa matarsa da mahaifiyarta bayan ta rabu da shi.
Abun Al Ajabi
Samu kari