Abuja
A cewar matashiyar, "Ina sanya guntun siket da karamar riga bisa umarnin Madam. Ina kwanciya da maza 15 a kan N1,000 kowacce rana, ina samun N15,000 a kowacce rana domin na biya Madam bashin kudin da ta ce ta kashe a kai na." NAPT
Wata budurwa da ta fada tarkon 'yan sanda wacce aka boye sunanta saboda tsaro ta bayyana yadda 'yan sanda suka yi mata fyade saboda bata da kudin da za ta basu a matsayin cin hanci...
A ranar biyar ga watan Oktoba ne Peace Wisdom Ewinchola, saurayi mai shekaru 25 a duniya kuma ma’aikacin Grand Ibro Hotel Abuja ya isa wajen aikinsa. Lokacin da ya tashi aiki, dare yayi sosai, a don haka ne ya yanke hukuncin...
Shugaban hukumar NAFDAC na kasa, Farfesa Moji Adeyeye, shi ne ya bayyana takaicin hakan a ranar Laraba yayin wani taron wayar da kan masu gidajen burodi da aka gudanar a babban birnin kasar na tarayya.
A ranar Laraba ne likitoci suka ga wata 'karama' inda aka samu jaririya da ranta bayan kwanaki da birneta. Jaririyar mai kwanaki 8 a duniya an sameta ne a tukunyar kasa a ranar Alhamis yayin da ake hakar kabari a wani kauye dake a
Sai dai kungiyar ta tabbatar wa da al'ummar kasar nan cewa, za ta gudanar da tattakin nata cikin lumana da kwanciyar hankali ba tare da cuzguni ko kuma dakile hakkin kowane bil Adama ta kowace siga.
Jimillar bashin ya hada da naira tiriliyan 8.32 wacce take dai-dai da dala biliyan 27.16 bashin waje da kuma naira tiriliyan 17.38 bashin cikin gida kamar yadda DMO ta sanar. Bashin kasar ya tsaya a naira tiriliyan 22.38 ne a wata
Fatima ta kara da cewa daga baya bayan Yusuf, babban dan shugaba Buhari, ya dawo daga kasar Jamus, inda aka duba lafiyarsa bayan ya yi hatsari a babur, sai shugaba Buhari ya canja wa Mamman Daura gida saboda za a ajiye Yusuf a gid
Ali ya bayyana hakan ne ranar Litinin a Abuja yayin taron da suka gudanar da manema labarai tare da takwaransa na hukumar hana shige da fice ta kasa, Mohammed Babandede Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa jami
Abuja
Samu kari