Abuja
Legit.ng ta rawaito cewa tsohon shugaban kasar ya yi wannan kira ne ranar Asabar, 21 ga watan Satumba, yayin da ya karbi bakuncin wakilan 'yan kabilar Igbo (IDA) daga jihohin arewa 19, wadanda suka ziyarce shi a Abuja domin taya
Rahoton kamfanin dillancin labarum Najeriya, NAN, ta bayyana cewa ana tuhumar Bako da aikata laifuka guda uku da suka hada da hadin kai wajen aikata miyagun laifi, kwacen kudi da kuma barazana.
A cewar wani jawabin da mai taimaka masa a bangaren yada labarai, Femi Adesina, ya fitar, fadar shugaban kasa ta ce an tauye kalaman da shugaba Buhari ya yi a jawabin da ya gabatar yayin da ya karbi bakunci gwamnonin jam'iyyar APC
Buhari ya bayyana hakan ne yayin da ya karbi bakuncin wata bakuncin wata kungiyar shugabanni masu rajin tabbatar da tsaro a fadarsa dake Abuja. Shugaban kasar ya ce duk yadda wasu jama'a suka yi kokarin tauye tarihi, alkaluma zasu
Wani mazaunin gari, Muhammadu Haruna, ya ce yaran da suka riga mu gidan gaskiya sun kasance a kan hanyar su ta komawa gida bayan dawowa daga cin kasuwar Lambatta inda motarsu ta dulmiye cikin ruwa.
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun sake komawa babbar hanyar Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin, 26 ga watan Agusta, inda suka kashe mutane uku, tare da yin awon gaba da wasu da ba’a san adadinsu ba.
Har yanzu an rasa inda wani babban Alkalin babbar kotun tarayya, Mai Sharia Idrissa Saleh ya shiga tun bayan fitarsa daga asibiti a ranar Asabar 24 ga watan Agusta
A cikin sanarwar da Bashir ya fitar, ya bayyana cewa shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa birnin Yokohama na kasar Japan domin wani halartar wani taro da za a yi a ranar Laraba, 28 ga watan Agusta, 2019. Za a yi taron ne a kan cigaban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi 17 ga watan Agusta, ya tattara inasa-inasa ya koma babban birnin Abuja na tarayya bayan kammala hutunsa na babbar sallah a mahaifarsa ta garin Daura dake jihar Katsina.
Abuja
Samu kari