Abba Gida-gida
Gwamnatin Kano, karkashin jagorancin Abba Kabr Yusuf ta bayyana takaicin yadda wasu ke kokarin hadda husuma jihar, musamman a kan batun sarauta a jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin inganta rayuwar yaran da iyayensu suka rasu su ka bari ta bangarorin ilimi, aikin yi da sauran ababen more rayuwa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya duba wuraren da za a yi hawan sallah a Kano yayin da ake shirin hawan sallah a jihar. Sanusi II na shirin hawan sallah.
Kwararren lauya kuma mai kare hakkin dan Adam, Chidi Odinkalu, ya ce ya samu labarin sirri a kan yadda kotu ke shirin hana sarki Muhammadu Sanusi hawan sallah.
Sanata Barau Jibrin ya samu goyon bayan masu shirya shirin dogon zango na Dadinkowa a Abuja. Dalhatu Musa Dakata da aka fi sani da Nuhu Kansila ya jagorance su.
Malamin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya koka kan rikici sarautar Kano, tsakanin Aminu Ado Bayero da Sanusi II. Ya yi magana kan tarbiyya da tattalin Arewa.
Jam'iyyar APC mai mulki a kasa ta gargadi gwamnatin Kano da cewa za ta iya jawo wa kanta dokar ta baci da irin furucin da ta yi a kan Hafsa Ganduje.
Alhaji Nasiru Ahali, attajiri kuma ɗaya daga cikin shuwagabannin masana’antu na farko a Kano, ya rasu yana da shekaru 108, inda za a yi jana’izarsa a Kurna Asabe.
Gwamnatin Kano ta umarci hadiman da aka nada mukamai daban daban da su gaggauta bayyana adadin kadarorin da suka mallaka ga hukumar da'ar ma'aikata.
Abba Gida-gida
Samu kari