Abba Gida-gida
Gwamnatin jihar Kano ta aika tawaga ta musamman ga Darakta janar na hukumar wutar lantarkin karkara (REA), Injiniya Abba Ganduje, kan maganar wutar lantarki.
Awanni bayan hukuncin kotu kan rigimar sarauta, gwamnatin Kano ta ce hukuncin kotun daukaka kara bai soke dawo da Sanusi II matsayin sarkin Kano ba.
Jam'iyyar NNPP ta ce maganar da Nasir El-Rufa'i ya yi na cewa gwamnatin tarayya da APC na haddasa rikici a cikin 'yan adawa gaskiya ne ba karya ba.
SanataBarau Jibrin ya karbi shugabannin 'yan Arewa a Legas zuwa APC bayan sauya sheka. Za a kafa tafiyar Arewa domin marawa Sanata Barau baya da cigaba.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya karɓi wasu jiga-jigan kungiyar malaman Kwankwasiyya guda 23 zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa suna sane da rikicin da ke kokarin kunno kai a tsakanin Sanusi Bature Dawakin Tofa da dan majalisa.
Wasu daga cikin mawakan Kannywood da suka sauya sheka zuwa APC sun gana da gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf a gidan gwamnati da yammacin Talata.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kaddamar da shirin ciyar da mabukata a fadin jihar, inda ake sa ram mutum 91,000 ne za su samu buda-baki a kowacce rana.
Gwamnatin Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta karya farashin kayan abinci da suka hada da shinkafa, wake, gero, masara, taliya da sauransu saboda Ramadan.
Abba Gida-gida
Samu kari