Abba Gida-gida
Sanata Barau Jibrin ya karbi tsofaffin kansilolin jihar Kano da suka fito daga Sumaila zuwa APC. Sanata Kawu Sumaila ne ya jagorance su komawa APC a Abuja.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya nada Alhaji Jamilu Sani Umar a sabon dagaci a garin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje. wanda aka nada dan uwan Ganduje ne.
A wannan labarin, za ku ji cewa kwacen waya da hare-haren 'yan daba suna neman wurin zama a Kano, kuma jama'a sun bayyana irin fargabar da suke ciki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dauki matakan ci gaban ilimi da suka hada da daukar jami’an tsaro 17,600, kaddamar da shirin ICT, da rancen kudin sayen mota ga malamai.
Sanata Barau Jibrin ya karbi shugabannin matan jam'iyyar NNPP zuwa APC. Matan sun ce rashin adalci da rikicin tafiyar Kwanwkasiyya ne ya sanya su sauya sheka.
Bayan ficewar sanatan NNPP zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya, wasu magoya bayansa daga yankin Kano ta Kudu sun ki bin sawunsa zuwa jam’iyyar APC.
Sanata .Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan 'yan majalisun NNPP da suka sauya sheka zuwa APC a jihar Kano. Ya ce fada da Kwankwasiyya fada ne da bango
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan Kwankwasiyya na jam'iyyar NNPP a Abuja zuwa APC. Barau ya bukaci hadin kai a APC domin kawo cigaba a Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya jinjinawa DSS kan kama masu garkuwar da suka sace yarinya mai shekara 1 suka wurga ta rijiya bayan karbar kudin fansa.
Abba Gida-gida
Samu kari