Abba Gida-gida
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karyata zargin da Dr Abdullahi Baffa Bichi ya yi na cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na karbar 2bn a kudin Kano duk wata.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hadu da Sanata Barau Jibrin na jam'iyyar APC a filin jirgin sama a Abuja. Buba Galadima na cikin tawagar.
Sakataren gwamnatin Kano da aka sauke, Dr Abdullahi Baffa Bichi ya ce zai fallasa cin hanci da rashawa a lokacin Abba Kabir. Ya ce da kyar Abba ya kai labari a 2027.
Majalisar Zartarwar Kano ta amince da Naira biliyan 51.5 don gudanar da ayyukan more rayuwa, ciki har da gyaran tituna da sabunta wutar lantarki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan N15.6bn ga tsoffin kansiloli 3,000 da suka yi aiki a mulkin Ganduje domin cika alkawarin biyansu hakkokinsu.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanar da rana da lokacin bikin nadin sarautar Yariman Kano, Alhaji Ahmed Abbas Sanusi a fadar sarkin Kano da ke Kofar Kudu.
Tsohon Sakataren gwamnatin Kano, Baffa Bichi ya zargi NNPP da fifita kansu a maimakon talakawa, ya ce shakar mutuwa ce ta sa suka fice daga jam’iyyar.
Tsagin NNPP ya zargi 'yan Kwankwasiyya da jawo ficewar Sanata Kawu Sumaila da wasu jiga jigan NNPP zuwa APC. Ya nemi a yi sulhu da Rabiu Kwankwaso.
Gwamnatin Edo ta musa zargin IPOB na cewa ta biya iyalan Hauswan da aka kashe a Uromi diyyar Naira biliyan 6. Gwamnan ya ce labarin ba gaskiya ba ne.
Abba Gida-gida
Samu kari