Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben shekarar 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce dole jam'iyyarsa ta yi iya kokarinta don ganin PDP bata karbi
Abdullahi Ganduje, gwamnan Jihar Kano, ya taya Asiwaju Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas, murnar samun nasarar lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa a jam'iy
PDP tayi magana a kan zaben APC da aka yi, Jam’iyyar ta ce Atiku Abubakar ya fi karfin Bola Tinubu, shi ya dankara shugaban kasa Muhammadu Buhari da kasa a 2019
Tuni aka fara rade-radin cewa Bola Tinubu zai zabi dan arewa kirista suyi takara tare, musamman ma saboda yan Najeriya na adawa da tikitin Musulmi-Musulmi.
A yanzu dai Tinubu ne zai gwabza da dan takarar babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar a babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa a kasar nan ta mu.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a gaban shugaban jam'iyya Sanata Abdullahi Adamu, ya damƙa tutar APC a hannun ɗan takaran da ya samu nasara, Bola Ahmed Tinubu.
Za a fahimci yadda Shugaban kasa ya nemi ya jawo kwamacala a APC wajen fito da ‘Dan takaran 2023.Bata lokacin da aka yi ya yi sanadiyyar barin gibi a jam'iyya.
Tinubu ya lallasa duk sauran yan takara, musamman tsohon dansa a fannin siyasa, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, wajen zama dan takarar shugaban kasa.
Asiwaju Bola, ya tabbatar wa da 'yan Najeriya cew zai yi duk abinda ya dace kuma daidai karfinsa wurin dawo da kasar nan hayyacinta da magance matsalar kisa.
Bola Tinubu
Samu kari