Bola Tinubu
Har yanzun manyan masu faɗa aji na ƙasar nan na cigaba da sa baki don tabbatar da an fitar da ɗan takara ta hanyar maslaha, yanzu dai ana kokarin shawo kan PYO.
Kabir Gaya ya shaidawa manema labari cewa an zaftare ragowar Yan takaran APC, Bola Tinubu da Yemi Osinbajo rak suka rage. A cikinsu za a samu 'dan takara a 2023
Ayo Fayose ya rubutawa Tinubu takarda, ya ba shi shawara kan rikicin da ake yi a APC, ya ce za ayi masa yadda aka yi wa Obafemi Awolowo da Alhaji Moshood Abiola
Maganar fito da ‘dan takarar shugaban kasa ta hanyar yin maslaha a jam’iyyar APC ya ci tura. Shugaba Muhammadu Buhari ya kira taro sau hudu, abu ya ki yiwuwa.
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa wasu miyagu a fadar shugaban kasa na shirin yiwa Asiwaju Bola Tinubu irin abinda aka yiwa MKO Abiola
Hasashe da nazarin da Daily Trust ta yi bayan la’akari da yadda abubuwa ke tafiya a APC ya nuna Bola Ahmed Tinubu ya yi gaba a wajen neman takarar shugaban kasa
An yi hasashen cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi.
Bayo Onanuga ya fito yana cewa shi ne silar haduwar Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Tinubu, amma yau cike yake da nadamar abin da ya aikata bayan zaben 1999.
Za a ji Gwamnonin Arewacin Najeriya su na nan a kan matsayarsu na cewa sai an ba kudu takara a 2023. Duka Gwamnoni face Yahaya Bello sun yi zama a Aso Villa.
Bola Tinubu
Samu kari