Bola Tinubu
Shugabna kasa Muhammadu Buhari na ganawa da shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa a fadar Aso Rock dake Abuja, a yau Talata, 23 ga watan Janairu. A cewar Bashir Ahmad, Cif Bisi Akande ma na cikin ganawar.
Bola Tinubu yace ba zai iya barin Shugaba Buhari ba, amma yace duk masu masa adawa ya rage na su don su na da damar. Babban ‘Dan siyasar ya karyata rade-radin cewa zai bi Atiku a 2019 yace sam babu wannan maganar.
Tsohon gwamnan Legas kuma babban jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba a gudanar da tsarin dimokradiya a kasar.
Allah ya wa tsoho gwamnan jihar Niger injiniya Abubakar Kure rasuwa a wata asibiti a kasar Jamus. Wannan sanarwa ya zo daga iyalan shi marigayin tsohon gwamna.
Wasu rahotanni da ba'a tantance ba sun nuna shugaban kasa, Buhari na shirin sasanta rikicinsa da tsohon Gwamnan Lagos Bola Tinubu ta hanyar nada yaran sa.
Sanata Akinfewa na Jam’iyyar AD yace babu wanda ya kamata ya ji tausayin abin da ke faruwa da Bola Tinubu. Akinfewa yace Allah ma ya ƙara.
A jiya, Farfesa John Baden ya kaddamar da littafin da ya rubuta a game da Muhammadu Buhari. Bola Tinubu yayi tsokaci game da kafa APC dsr
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi kira da cewa APC ta soke zaben fitar da gwanin da tayi a jihar Ondo, ta sake sabo.
Sanata Dino Melaye ya tono fadan ,babban jigon jam’iyyar APC,Bola Ahmed Tinubu, yayinda yayi barazanar dukan matanshi,Senata Remi Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari