Bola Tinubu
Jagoran jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna matukar godiya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ziyarce shi a Landan.
Dan kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Cif Bode George yace ya gwammace ya tashi daga zama dan Najeriya maimakon ganin Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa.
Wani mataimakin farfesa a fannin ilimin halayyar dan adam, Jami’ar Abuja, Dakta Abubakar Umar Kari, ya ce da gangan Ibrahim Babangida (IBB) ya jawo takaddama.
Tsohon shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya shawarci 'yan Najeriya da su zabi mutumin da ke da abin da zai canza kasar nan a 2023.
Wasu ‘yan siyasar Najeriya daga jam’iyyar Peoples Democratic Party da All Progressives Congress sun yarda cewa matashi ya jagoranci Najeriya a zabe mai zuwa.
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa rashin lafiya ta kai babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, Landan, Gwamnan Lagos ya karyata hakan yayin da yakai masa ziyara.
Yayin da ake zargin ko jagoran jam'iyya mai mulki APC, Bola Ahmada Tinubu, jinya yake a Landan, wasu hotun sun watsu inda aka hange shi tare da gwamnan Lagos.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma shugaban muryar Nigeria, VON, Osita Okechukwu ya ce Shugaba Muhammadu Buhari bai yi wani alkawarin mika mul
Hadiin gwamnan jihar Legas kan magudanan ruwa da albarkatun ruwa, Joe Igbokwe, ya ce abubuwa za su daidaita idan Bola Tinubu, ya zama shugaban kasar Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari