Bola Tinubu
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya tarbi tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a filin jirgi.
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Alhaji Muhammadu Murtala ya ce bude tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar ga kowa ba zai hana kudirin Tinubu ba.
Babban jigon APC, Asiwaju Bola Tinubu, da shugaban rikon kwarya na jam'iyyar, Cif Bisi Akande, sun ya mika ta'aziyya ga ShugabaBuhari kan mutuwar manyan sojoji.
Jagiran Jam'iyyar APC mai Mulki, Asiwaju Bola Tinubu, ya roƙi yan Najeriya da su cigaba da gudanar da ayyuakan alkairi ko bayan watan azumin Ramadana ya wuce.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Bola Tinubu, y bayyana ƙwarin gwuiwarsa cewa zaman lafiya da kwanciyar hankali zai dawo a ƙasar nan ƙarƙashin mulkin Buhari.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna fushinsa a kan yadda yan ta'adda ke kashe-kashen mutane a kasar nan.
Jigon jam'iyyar APC, Bola Tinubu, yace halin da tsaron kasar nan ke ciki na bukatar dubawa da tantancewa tare samo maslaha.Ya yadda cewa mulkin yanzu yana buka.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa ya yi kira ga 'yan Najeriya su hada kai domin fsukantar kalubalen da kasar ke fuskanta. Babu shugaban da zai so kasarsa ta lalace
Babban jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce ‘yan Najeriya suna kaunar APC kuma tana da damar ci gaba da rike madafun iko a matakin tarayya har bayan 2023.
Bola Tinubu
Samu kari