Bola Tinubu
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC, ya ce Allah ne kadai zai iya hukunta lokacin da karshen rayuwarsa zai zo,Tinubu ya ce da farko ya tsorata, yanzu kuwa ba haka.
Bola Tinubu ya dawo Najeriya, ya bayyana irin farin cikin da ya ji bisa dawowarsa gida. Ya yi godiya ga Allah da ya bashi damar dawowa gida Najeriya lafiya.
Asiwaju Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya ce ya warware sarai daga jinyar da yayi sakamakon aikin da aka yi masa a guiwa a London.
Jagoran jam'iyya mai mulkin Najeriya, APC, Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan kwashe dogon lokaci yana jinya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya.
A kalla jiga-jigan 'yan siyasa 58 tare da wadanda ke rike da ofisoshin siyasa a kasar nan suka kashe miliyoyin naira wurin kai wa jigon jam'iyyar APC, Asiwaju.
Tinubu yana da manyan abokai yan arewa da dama kuma waɗanda za a iya shigar da su cikin tawagarsa sannan a samu riba da su idan ya shiga takarar shugaban kasa.
Tsohon ministan ayyuka a tarayyan Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa nan da yan kwanaki za'a ƙaddamar da tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a jihar Legas
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Shugaba Buhari ya samu lambar yabo mai bayyana shi a matsayin shugaban da ya gina kasa da kawo ci gaba. Hakazalika an bai wa Bola Tinubu shaidar iya shugabanci.
Bola Tinubu
Samu kari