Bola Tinubu
A ranar Talata tsohon Gwamnan Jihar Legas ya kai ziyara Kaduna don jajanta wa Gwamna Nasir El-Rufai da mutanen jiharsa akan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa j
Me neman takarar shugaban kasa na APC a 2023, Bola Tinubu, ya koka kan yawan hare-haren ta’addanci da kasar ke fuskanta, inda ya ce Najeriya na cikin wani hali.
An ga Seyi Tinubu, daya daga cikin 'ya'yan Tinubu yana gaisawa da Dangote,Obasanjo,Osinbajo, Saraki da sauran fitattun manyan kasar nan duk da Tinubu bai je ba.
Mata da matasan APC A AREWA sun yi tururuwa a birnin tarayya domin marawa jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu baya.
Jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya akan hada kudade ga fasinjojin jirgin kasan da suka rasa rayukansu da kuma wadanda
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Husseini Lawal wanda ya bar Abuja ranar 9 ga watan Maris don nuna goyon baya ga Asiwaju Bola Tinubu ya isa birnin Ibadan.
Tinubu ya ce taron birthday dinsa ba zai iya ci gaba ba saboda jimamin wani hari da yan bindiga suka kai kan wani jirgin kasa da ke hanyar zuwa jihar Kaduna.
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwa da taya murna ga Tinubu yayin da cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana haka ta bakin hadiminsa a Abuja.
Rochas Okorocha ya bayyana cewa zai lallashi babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu domin ya janye masa wajen mallakar tikitin jam’iyyar.
Bola Tinubu
Samu kari