Hotunan Seyi Tinubu yana zantawa da Dangote, Osinbajo da Obasanjo a bazden mahaifiyar Otedola

  • An yi shagalin zagayowar ranar haihuwar mahaifiyar fitaccen biloniya, Femi Otedola a garin Legas da ke kudancin Najeriya
  • Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC bai samu halarta ba, amma dan shi, Seyi Tinubu ya halarci liyafar kuma an gan shi yana warwasawa
  • An ga Seyi Tinubu, daya daga cikin 'ya'yan Tinubu yana gaisawa da Dangote, Obasanjo, Osinbajo, Saraki da sauran fitattun manyan kasar nan

Asiwaju Bola Tinubu, Jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa kuma dan takarar shugabancin kasa a shekarar 2023, bai samu hallartar shagalin bikin zagaoyowar ranar haihuwar mahaifiyar fitaccen biloniya Femi Otedola ba da aka yi a Epe dake jihar Legas.

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo; tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo; tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki; Attajirin Afrika, Aliko Dangote, suna cikin manyan baki da suka halarci taron.

Kara karanta wannan

Takarar shugabancin Tinubu ya samu gagarumin goyon baya daga wata kungiyar arewa

Duk da haka, Seyi, ɗan Tinubu, wanda ya fi yin fice, ya kasance a wurin taron, yana warwasawa tare da zantawa da manyan mutane.

Ga hotunan wurin liyafar:

Hotunan Seyi Tinubu yana zantawa da Dangote, Osinbajo da Obasanjo a bazden mahaifiyar Otedola
Hotunan Seyi Tinubu yana zantawa da Dangote, Osinbajo da Obasanjo a bazden mahaifiyar Otedola. Hoto daga dailytrust.com
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel