Bola Tinubu
Malaman addinin kirista a Arewacin Najeriya sun ce sun yi watanni uku suna addu'o'i da azumi, sun ce sun gano Tinubu ne zai gaji Buhari, amma akwai matsaloli.
Kungiyoyi 200 daga arewa ta tsakiya ne suka nuna goyon bayan takarar jagoran jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
Tinubu ya nemi majalisar koli ta shari’a da ta kafa wani sashi na harkokin siyasa domin wayar da kan mabiya addinin game da samar da shugaban kasa Musulmi.
Jigon PDP, Bode George, ya bayyana cewa zai tattara ya koma kasar Ghana idan tsohon gwamnan jihar Lagas, Bola Tinubu, ya zama shugaban kasar nan a zaben 2023.
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu, ya bayyana cewa gwanda ya koma gona da ya goyi bayan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa zai farfado da tattalin arzikin Najeriya tare da rage dogaro kan arzikin.
Jagoran APC na kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karfafa masa gwiwar gwada sa'arsa da ya sanar da shi yana so ya gaje shi.
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
Mambobin majalisar dattawa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin shugaban su sanata Ahmad Lawan, sun tabbatar da goyon bayan su ga takarar Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari