Bola Tinubu
Karon farko tun bayan ayyana niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ido hudu da maigidansa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a jihar Legas.
Jagoran jam'iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce karuwar mutane da ke aiki don samun tikitin takarar shugaban kasa
A daren Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban cin kasa, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Ganin yadda abubuwa su ke tafiya a jam’iyyar PDP, lissafin APC mai mulki na neman canzawa. Akwai yiwuwar APC ta tsaida ‘Dan Arewa kamar yadda PDP ta ke shiri.
An samu babban ‘dan siyasar Arewa da zai nemi Shugaban kasa a jam’iyyar APC. Bayan shekaru 23 a Majalisa, Ahmad Lawan zai yanki fam da nufin zama shugaban kasa.
Bayyanar mai neman kujerar majalisar wakilai daga Legas dauke da fostar Bola Ahmed Tinubu a masallacin Harami da ke kassar Saudiyya ya janyo maganganu da yawa.
Dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023,Bola Tinubu, ya bada kyautar buhunan shinkafa 3,000 ga musulman kwarai a jihar Nasarawa yayin shirin shagalin sallah.
Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ya karbi fom din N100m na jam’iyyar APC domin tsayawa takarar shugaban kasa, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Gabanin zaben shugaban kasan 2023, ranar Alhamis za'ayi tawafi na musamman wa Bola Tinubu, dan takarar kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressive
Bola Tinubu
Samu kari