Bola Tinubu
Mai taimaka wa jagoran jam'iyyar APC ta ƙasa, Bola Tinubu, kan harkokin midiya, Tunde Rahman, ya bayyana ainihin dalilin da yasa Tinubu be halarci taro ba.
An ji Bola Tinubu ya na sukar shugaba Muhammadu Buhari a fakaice, sannan ya kara nanata maganar cewa katin PVC su na tashi aiki idan har ba a sabunta su ba.
Kafin zuwan zaben fidda gwani na jam'iyyar APC manyan 'yan takarar kujerar shugabancin kasa sun fara shirya yadda za su yi nasarar yin caraf da tikitin APC.
Bola Tinubu, dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC mai fatan gaje kujerar shugaba kasa Buhari, ya ce bai kamata matasa su cigaba da kokawa ba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC kuma jigonta ta bayyana irin kwarewar da yake dashi da kuma yadda yake da tunanin kawo ci gaba kasar nan fiye da kowa.
Kungiyar Kiristocin Arewa watau Northern Christians Movement (NCM) ta gargadi yan siyasa da Malamai su yi hattara da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osin
Yayin da wasu ke ganin watakila Tinubu ba zai kai labari a zaben 2023, gwamnonin APC sun ki amsa gayyatar Tinubu, suka ce shi dai yazo su gana da a masaukinsu.
Tun bayan da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana aniyarsa na son ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari ana ta cece-kuce kan lamarin.
Jim kadan bayan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana burinsa na zama shugaban kasa a ranar Litinin, Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC.
Bola Tinubu
Samu kari