Bola Tinubu
Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin taya Femi Gbajabiamila murnar cika 60, Shugaban Majalisa ya yi alkwarin zabawa Tinubu mataimakin da zai ji dadin aiki da shi.
Rudani bisa takamaiman abokin tafiyar 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC,Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da ta'azzara yayin da yake Abuja don cigaba.
Kungiya ta nuna goyon bayanta ga zabar tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara, ta ce shine ya fi cancanta ya zama abokin takarar Bola Tinubu a 2023.
Rahotannin dake yawo kan cewa 'dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, bai mika takardun shaidar kammala karatun firamare da sakandare ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya shaidawa hukumar zabe mai zaman kanta cewa wasu mutane da bai sani ba suka sace masa takardun
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Jaridar Bloomberg ta kasar waje, ta bi manyan yan takaran shugaban kasa a zaben 2023, ta yi masu binciken kwa-kwaf a kan zargin da ake yi masu tun 1990s har yau
Daya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa a 2023 ya yi ikirarin cewa su Atiku, Tinubu da sauran su ba zasu iya masa komai ba, zai kada su a zaɓe ya ɗare mulki.
Wannan tambayar ta kunno kai ne daga masu kula da siyasa da kuma kiyasi da hasashe musamman idan aka kalli yadda jam’iyya mai mulkin ce ta fi karfi a Arewaci.
Bola Tinubu
Samu kari