Bola Tinubu
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya kore duk wata jita-jita mara kyau da ake yaɗa wa game da mataimakin riko da Tinubu ya sanya a Fom.
Wata kungiya ta rabawa Bola Tinubu hankali, ta ba shi shawarar ya dauki Ministan shari’a a APC. Har yanzu dai Bola Tinubu bai dauki abokin takarsa ba tukun.
Malam Muhammadu Sanusi ya tanka masu rade-radin cewa yana goyon bayan Peter Obi. Tsohon Sarkin ya fito ya nesanta kansa da wani rubutu da ake yadawa da sunansa
Bola Tinubu ya ce neman tikitin APC ya zo da wahala, dole ya koma rokon Allah, har kuma ta kai yana goranta kokarin da ya yi wa su Muhammadu Buhari a can baya
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan daba suka far ma motar bas din da ke dauke da ma’aikatan ofishin gwamnan jihar Legas a tsakanin Ebute-Ero da Adeniji, na yankin Iga-
Kungiyar masu ruwa da tsaki na APC ta nemi shugabancin jam'iyyar da Shugaba Buhari su tsayar da Gwamna Babagana Zulum a matsayin abokin takarar Tinubu a 2023.
Bola Tinubu, 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC, ya kambama shugaban kasa Muhammadu Buhari kasancewarsa "tsakatsakiya" yayin zaben fidda gwanin jam'iyya.
APC ta ba INEC sunan Kabir Ibrahim Masari, amma da zarar a tsaida ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa, za a maye gurbin na sa da Musulmi daga jihohin Arewa.
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa Goodluck Jonathan ya nemi afuwar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari