Bola Tinubu
Shugaban kungiyar Tinubu/Shettima Vanguard na kasa, Mr Sunday Asefon, a ranar Laraba 26 ga watan Oktoba, a Abuja, ya yi alkawarin tattaro kan daliban Najeriya z
Bola Tinubu mai neman zama shugaban Najeriya a APC yace babu sabani tsakaninsa da Farfesa Yemi Osinbajo. Tinubu yace ya yafewa mataimakin shugaban Najeriya.
Wani jigon jam'iyyar APC, Sam Nkire, yace duba abubuwan dake faruwa a babbar jam'iyyar adawa, cikin sauki Bola Ahmed Tinubu, zai samu nasara a zabe mai zuwa.
Wani babban Malamin Kirista kuma tsohon SSA ga tsohon gwamnan jihar Legas, Dr. Sam Ogedengbe, yace duk rintsi shi da mabiya ɗarikarsa zasu zabi Bola Tinubu.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugabancin kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023 ya gwangwaje masana’antar Kannywood da gudumawar N50 miliyan don cigaba.
Asiwaju Ahmed Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a ranar Litinin, 24 ga watan Oktoba ya ce Fasto Enoch Ad
Kashim Shettima, ya sake wakiltan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a wajen taron da aka shiryawa masu neman takarar kujerar Buhari.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ce Najeriya za ta rabe idan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta ci zaben shugaban kasa na 2023, rahoton Daily Tru
Dan takarar shugaban kasa jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya gana da wasu manyan malaman addinin kirista a jihar Kano ta Arewa maso Yammacin Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari