Bola Tinubu
Kungiyar kiristocin APC a yankin arewacin kasar sun nemi lallai a sauya Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu gabannin zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin cewa bashi da cikakkiyar lafiya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga yan Najeriya da kada su yi danasani da mulkin shugaba Muhammadu Buhari.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Kano.
Wani sabon bidiyo na shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, yana tikar rawa a wajen taron kaddamar da manufofin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yadu.
Duba da kara karbuwa da Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ke kara samu, jam'iyyar APC ta yi wani hasashe kan wasu abubuwa da
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa, cire sunan uwar gidan mataimakin shugaban kasa, Mrs Dolapo Osinbajo daga jerin tawagar gangamin kamfen din yada dan
Mun tattaro manyan alkawuran da ke kunshe cikin takardar manufofin ‘Dan takaran APC. Alkawura 10 da Bola Tinubu ya yi sun hada da inganta tattalin arzikin kasa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da damuwar bashin da ake bin Najeriya da yadda 'yan Najeriya ke damun kansu a kai.
Bola Tinubu
Samu kari