Bola Tinubu
Bayan nasarar da ya samu a kwanan baya a zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ga jerin ajandoji guda bakwai na Asiwaju Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga sharuddanasa kafin ya aminced ayin wata tattaunawa da dan takarar Labour.
Dino Melaye, kakakin kungiyar kamfen na dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar ya ce ba a san Tinubu a arewa ba.
A cewar Sanata Dino Melaye, kullum Tinubu na cikin kitimurmurar da ka iya jawo matsala ga makomar Najeriya idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Dangin gwamna Okowa na jihar Delta sun bayyana sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki. Sun bayyana sunayen 'yan takarar da za su zaba a zaben 2023.
an ga zara da hanann yaya ga shugaba muhammadu buhari a wajen yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyya apc mai mulki a nigeria a makon nan da shu
Wasu 'yan tafiyar Team Gamji for Asiwaju/Shettima Presidency sun yi wa Bola Tinubu alkawarin kuri'un mutanen Jihar Kogi a Takarar Shugaban Kasa da za ayi a 2023
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasa na APC zai shilla jihar Bayelsa domin yin kamfen dinsa. An ce tuni an kammala dukkan shiri.
Domin bayyana gaskiya kan wani hoto dake yawo wanda ya nuna Tinubu tare da shugaban Amurka, APC tace ɗan takararta na shugaban kasa na nan a Abuja tun Litinin.
Bola Tinubu
Samu kari