Bola Tinubu
An bayyana dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi a matsayin wanda ya lashe zaben da gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu a jihar Rivers ba Bola Tinubu ba.
Gaskiya sun fito kan tayin da Bola Tinubu ya yi wa Rabiu Kwankwaso. Sannan zababben shugaban Kasar ya zauna da Mai martaba Muhammadu Sanusi II a kasar Faransa.
Labari ya zo cewa ASRADI ta roki kotun tarayyar ta bada umarni a dakatar da rantsar da zababben shugaban Najeriya watau Asiwaju Bola Tinubu a karshen Mayun 2023
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawa da zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo ana ta surutu.
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso na jam'iyyar NNPP a birnin Paris kan batun gwamnatin hadin kai da Tinubu ke son kafawa
Tsohon dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar APC Adamu Garba ya bayyana cewa babu wanda zai iya daktar da rantsar da Tinubu saboda shugabannin kasashe 120 ne
Ana shirin mika mulki, CAN ta bukaci alfarma a wajen Bola Tinubu, Shugaban kungiyar CAN ya na so Bola Ahmed Tinubu ya yi adalci idan ya zama shugaban kasa.
A jiya ne Gwamnonin jihohin da ke Arewa maso tsakiya sun fitar da matsayarsu a kan shugabancin majalisa, sun bukaci APC ta sake duba yadda tayi kason kujeru.
Babban jigo a jam'iyyar APC Bode George ya bayyana cewa yan jam'iyyar APC sun zo wurinsa domin ba shi hakuri kan abubuwan da suka wakan tsakaninsu a baya na
Bola Tinubu
Samu kari