Bola Tinubu
Fadar shugaban kasa ta caccaki Olusegun Obasanjo inda ta ce nasarorin Bola Tinubu cikin shekara biyu sun fi na PDP daga 1999 zuwa 2007, duk da matsin tattalin arziki
Gwamnatin tarayya ta ce matakan da ta dauka sun dakile 'yan kasar daga shiga tsananin matsin tattali da yunwa, kuma sunfarfado da darajar Naira a kan Dala.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta fara biyan hakkokin ma'aikatan da ta rike na watanni biyu, yayin da ya rage na sauran watanni uku.
Gwamnatin tarayya za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 domin samar da jirgin kasa a jihar Kano. Hon. Abubakar Kabir Abubakar ne ya bayyana haka a jihar Kano.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu gagarumin goyon baya daga Arewa. ƙungiyoyi sama da 1,000 sun amince da tazarce tikitin Tinubu/Shettima a 2027.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayyana takaicin wani sharhi da ke cewa kasa na dab da tabarbare wa a mulkin Bola Ahmed Tinubu saboda tarin matsaloli.
Akalla fastoci 1,000 ne suka hallara a Ilorin domin yin addu’a ta musamman ga Shugaba Tinubu da Najeriya, tare da karramawa da duba lafiyar mahalarta a kyauta.
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Injiniya Abdullahi Ramat a matsayin shugaban NERC tare da wasu kwamishinoni biyu domin inganta harkar wutar lantarki a Najeriya.
Wani na kusa da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa ya shirya yin takara a zaben 2027. Ya ce ya fara tattaunawa da manyan shugabanni.
Bola Tinubu
Samu kari