Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya za ta hada kai da jihohi domin daukan matasa aiki saboda tsaron dazukan Najeriya. Za a ba mataan horo da kayan fada domn yakar yan ta'adda.
Masu sharhi sun ce dabarun Bola Tinubu da Abdullahi Ganduje na jawo ƴan adawa zuwa APC sun haddasa mafi girman sauyin sheka a tarihin siyasar Najeriya.
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari ya gayyaci manyan malamai an yi taron addu'a ga shugaban ƙasa Tinubu, gwamnan Kwara da Najeriya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yafi samun goyon baya a yanzu a Kaduna fiye da lokacin Nasir El-Rufai.
Ana ta shirye-shiryen zaɓen 2027, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Bola Tinubu game da shirin tsohon gwamna, Nasir El-Rufai inda ya ce yana shiri mai karfi.
A sabon littafinsa, Sule Lamido ya ci gyaran Janar Ibrahim Babangida. Za a ji kuma tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya roƙi Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayya za ta nuna wasu muhimman ayyukan da Bola Tinubu ya yi a birnin London. Ministan Abuja, Nyesom Wike na cikin jami'an da za su je taron.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya ce Bola Tinubu zai yi nasara a zaben 2027. Ya ce ko yau aka yi zabe a Najeriya Bola Tinubu zai yi nasara.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai tilastawa 'yan adawa komawa APC.
Bola Tinubu
Samu kari