Bola Tinubu
Buba Galadima ya karyata yiwuwar Kwankwaso ya haɗa kai da Tinubu a 2027, ya ce NNPP ce za ta tantance shugaban Najeriya yana mai jaddada karfin Kwankwaso.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sakon ta'aziyyarsa ga shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, kan rasuwar mahaifiyarsa mai shekara 83.
Karamin ministan ayyuka, Bello Goronyo, ya kwararo yabo ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya ba fannin samar da ababen more rayuwa muhimmanci sosai.
A labarin nan za a ji yayin da ƴan kasuwa ke zargin junansu da kawo tasgaro wajen hauhawar farashin shinkafa, kasuwar Singa a Kano ta ce komai ya daidaita.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC reshen jihar Kano, kuma Karamin Ministan Gidaje da Raya Karkara, Yusuf Ata ya ce an tafka kura-kurai a zaɓen Ɓagwai/Shanono.
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta sanar da cewa kafin ƙarshen 2025 za a fara raba rancen ba tare da riba ba ga manoma da kananan‘yan kasuwa a kasar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), a kan yadda ta gudanar da zabukan cike gurbin da ta shirya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bukatar gyara gadar Mokwa da ke jihar Neja. Shugaba Tinubu ya amince da sakin biliyoyi domin gudanar da aikin.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya halarci wani taron gangamin jama'a. Tambuwal ya ce dole ne a hada kai don kifar da gwamnatin APC.
Bola Tinubu
Samu kari