Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta ce gyaran gadar Third Mainland zai ci Naira tiriliyan 3.8, sabuwar gini 3.6, FEC ta amince da gyaran gadoji da dama a Najeriya cikin gaggawa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya taso shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan shirinsa na kwashe kwanaki a kasashen waje.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin APC a Kudu masi Yamma sun yi wani zama, inda su ka yanke hukuncin sake zaben Bola Tinubu a kakar zaben 2027.
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe N142.02bn don gina tashoshin bas na zamani a jihohi 6 domin inganta sufurin kasa, tsaro da bunkasa tattalin arziki.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa, Daniel Bwala, ya ba da tabbacin cewa mai girma Bola Tinubu zai samu kuri'u masu yawa a yankin Kudu maso Gabas.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya bayyana kwarin gwiwa da tabbacin cewa Shugaba Bola Tinubu ne zai samu nasara a zaben shugaban kasa na 2027.
A labarin nan, za a ji shirin da gwamnatin Amurka ke yi na sayar da wasu makamai da su ka hada da rokoki, harsasai da bama-bamai masu linzami ga Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban Ƙasa, Daniel Bwala ya ƙaryata koken tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal na cewa akwai matsala a Arewa.
Yayin da yake shirin tafiya kasashen ketare domin halartar taruka, Shugaba Bola Tinubu ya nada Louis Odion da Ummusalma Rabiu a matsayin kwamishinonin FCCPC.
Bola Tinubu
Samu kari