Yan ta'adda
Tawagar 'yan sanda sun yi nasarar dakile farmakin yan ta'adda masu yawa, wadanda ke tare mutane su yi musu fashi a titin Zango zuwa Kankara cikin jihar Katsina.
A kalla yan kungiyar ta'addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani harin bama-bamai da dakarun sojojin Najeriya suka kai ta sama.
Dakarun sojin sama sun kai samame mabuyar yan bindiga inda suka kashe Dogo Umaru, kasurgumin dan ta’adda mai biyayya ga Bello Turji tare da wasu mayaka 41.
Rundunar Sojojin Najeriya ta Operation Hadin Kai ta lalata sansanin ‘yan bindiga da ke dajin Totsari da Kenkashi a karamar hukumar Tsafe cikin Jihar Zamfara. A
Tsageru sun halaka mutane da dama a yayin wani hari da suka kai sabuwar kasuwar shanu ta Abia da ke Omumauzor, karamar hukumar Ukwa West da ke a jihar Abia.
Mutane 6 sun rasa rayukan su a ranar Litinin, baya ga mutane masu yawa da suka samu raunuka, yayin da mayakan ISWAP suka dasa nakiya a hanyar Gamboru-Ngala.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana haramta ayyukan 'Yan Sa Kai' a jihar saboda daukar doka da suke dauka a hannunsu. An kuma bayyana wadanda aka yarda dasu.
Wazirin Katsina, Farfesa San Lugga ya koka kan cewa yawan farmakin da yan bindiga ke kaiwa ya yi sanadiyar rufe makarantu a kananan hukumomi takwas na Katsina.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kashe yan ta’adda da dama a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe bayan sun farmaki mafakar yan ta'addan da taimakon bayanai.
Yan ta'adda
Samu kari