Yan ta'adda
Najeriya ta shaida munanan abubuwa a shekarar 2021, shekarar da ayyukan 'yan ta'adda suka kara kamari, aka samu yawaitar hare-hare da kashe 'yan kasa nagari.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai wani mummunan hari kan matafiya a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Lahadi da daddare, sun kashe mutum biyu a harin.
Jami'an tsaro sun farmaki sansanonin 'yan bindiga, inda suka ceto wani sarkin gargajiya da aka sace. Hakazalika, rahoton da muke samu yace an kama 30 a cikinsu.
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaban jamhuriyar Nijar a kokarinsa na shawo kan matsalolin matsalar a yankunan da suke da alaka da Arewa maso yammaci..
Yanzu muke samun labarin wani sabon mummunan harin da 'yan bindiga suka sake kai wa jihar Filato, inda suka hallaka mutane da dama. An bayyana adadin mutanen.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun fito da sabon salon zaluntar al'umma a yankuna daban-daban. Sun bayyana sabon harajin da ya kai Naira miliyan daya kan kauyuka.
'Yan bangan jihar Kaduna a ranar Alhamis sun fito zanga-zanga kan kamen kwamandansu,Aminu Sani wanda aka sani da Bolo wanda soji suka cafke kwana 15 da ta wuce.
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Fadar shugaban kasa ta kara jaddada cewa Najeriya har yanzu ita ce kasar da ta fi dacewa masu zuba hannayen jari a Afrika su yi tururuwar zuwa duk da kalubalen.
Yan ta'adda
Samu kari