Yan ta'adda
A jiya ne wasu yan ta'adda suk yi wa sojoji kwantan bauna a Bwari, babban birnin tarayya Abuja har sojoji uku suka mutu, bayanan mutum biyu daga ciki sun fito.
'Yan ta'adda sun sake kai mummunan farmaki Millennium City dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mazauna yankin har mutum 16.
Yayin da rahoto ke nuna cewa yan ta'adda na shirin kai hari makarantar lauyoyi da ke Bwari, wasu tsageru sun farmaki dakarun soji, sun jikkata aƙalla sojoji uku
Abu Sanni, daya daga cikin gagaruman shugabannin 'yan bindiga a jihar Zamfara, yace rashin tsaro yanzu ya zama kasuwancin da kowa ke amfana da shi har gwamnati.
Hukumomin Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Kwali, Abuja sun bukaci iyaye da su kwashe 'ya'yansu daga makarantar saboda fargabar harin da yan ta’adda za su kawo.
Jarumin kuma 'dan siyasan yace su suka tallata 'yan siyasar nan har suka samu hayewa madafun iko don haka dole su fadi gaskiya idan bukatar hakann ta taso.
Shahararren makawakin Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin waka ya ce duk munafirci ne ke sa mutane zuwa soshiyal midiya suna dora bidiyon tare da yin Allah wadai.
Malam Bello Yabo, ya fito a sabon bidiyo yayi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari tatas kan yadda yayi watsi da fasinjojin jirgin kasa da ke hannun 'yan ta'adda.
A ranar Lahadin da ta gabata ne ‘yan bindiga suka kashe wani direban motar zirga-zrga ta gwamnatin Katsina (KTSTA), Nasiru Yusha’u, bayan da ya yi arba dasu.
Yan ta'adda
Samu kari