Yan ta'adda
Wasu miyagun 'yan bindiga karkashin shugabancin Lawalli Damina, sun halaka mutum 32 tare da sako wasu 200 da suka sace bayan batan bindigunsu biyu a Zamfara.
A jihar Taraba, rahoto ya zo cewa wasu asu garkuwa da mutane sun hallaka Bayin Allah duk da an biya fansar Naira Miliyan 60 domin ganin mutanen sun samu 'yanci.
Wasu da ake kyautata tsammanin mayakan Boko Haram sun halaka makiyaya 17 a kauyen Airamne dake garin Mafa a jihar Borno tare da kwashe shanun da suke kiwo.
Rundunar 'yann sandas a karamar hukumar Zariab ta jihar Kaduna sun damke wani gagarumin dillalin makamai mai suna Bilyaminu Saidu dauke da miyagun makamai.
Rundunar 'yan sandan jihar Kuro Riba sun damke wasu matasa hudu da ake zargi da yunkuri yi wa banki fashi da makami a jihar.Mutum biyar cikin tawagar sun tsere.
Fitaccen ‘Dan bindiga Dogo Gide, ya bayyana cewa ya rike tare da aurar da wasu ‘yan matan FGC Yauri ne saboda gwamnati ta ci amanarsa bayan sun yi yarjejeniya.
Wasu ‘yan ta’adda da ake zargin na Boko Haram ne sun kutsa wasu yankunan Jibwiwi dake karamar hukumar Hawul inda suka kone gidaje, kayan abinci da dabbobi.
Mata a jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya sun zage, sun fara shiga kungiyar mafarauta domin yaki da 'yan bindiga a yankin. Har matan aure na shiga.
Paullen Tallen wanda ita ce Ministar mata tayi hawaye a gaban ‘yan jarida. Ministar tayi kuka da aka yi mata tambaya a kan ‘yan matan da ke hannun Boko Haram.
Yan ta'adda
Samu kari