Dino Melaye
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana Sanata Dino Melaye da kuma Dokta Daniel Bwala a matsayin masu magana da yawun tawagar.
Tsohon Sanatan Najeriya, Dino Melaye ya jero abubuwa 3 da suka sa Alhaji Atiku Abubakar ya tserewa Asiwaju Bola Tinubu a siyasa, daga ciki har da koshin lafiya.
Za a ji abin da ya sa Dino Melaye ya juyawa Saraki baya, ya bi Atiku a zaben fitar da gwani. Wannan karo, Melaye bai goyi bayan tsohon shugaban majalisan ba.
Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kogi, Dino Melaye, ya ce taron dangi da aka yi masa ne yasa ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanata ta Kogi
Masu iya magana suna cewa duniya tamkar rawar yan mata ne, idan yau kai ne a gaba gobe kuma wani ne zai shige gabanka. Wannan darasin ita ce ta faru da Sanata D
Sanata Dino Malaye na jihar Kogi ya sha kaye a zaben fidda gwani na kujerar sanatan yammacin Kogi a jam'iyyar adawa (PDP) ga abokin adawarsa Hon Tajudeen Yusuf.
Sanata Dino Melaye, ya ce Allah ya fada masa cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ne zai zama shugaban kasar Najeriya na gaba a 2023.
Sabon rikicin shugabancin da ya kunno kai a APC ya sanya tsohon Sanata , Dino Melaye, yiwa jam’iyyar mai mulki ba’a. Ya ce ta mutuwarta ya yi wuri da yawa.
Gabannin zaben shugaban kasa na 2023, tsohon sanatan Kogi ta yamma, Dino Melaye ya watsar da amininsa, Abubakar Bukola Saraki inda ya koma bayan Atiku Abubakar.
Dino Melaye
Samu kari