London
Jagoran jam'iyya mai mulkin Najeriya, APC, Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan kwashe dogon lokaci yana jinya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya.
Kasar ingila ta bayyana cewa, tuni za ta aika sojojin ta na ruwa zuwa yankuna daban-daban na Afrika domin magance tsalolin tsaro da suka shafi teku da ruwa.
Shugaba Buhari ya samu lambar yabo mai bayyana shi a matsayin shugaban da ya gina kasa da kawo ci gaba. Hakazalika an bai wa Bola Tinubu shaidar iya shugabanci.
'Yan jarida sun yi binciken kwakwaf, sun gano inda gidan radiyon Biafra mallakar Nnamdi Kanu yake. A can ne Nnamdi Kanu ke dura wa gwamnatin Najeriya ashariya.
Kamar yadda Hausawa ke cewa, Kano tumbin giwa ko da me kazo an fi ka, batun ko haka ne? An samu wani bakanon da ya tuko motarsa daga birnin Landan har Kano.
Tuni aka shirya hukumomin tsaro a babban birnin tarayya domin dawowar shugaban kasa wanda ake sa ran zai iso da karfe 5 na yammacin yau, 13 ga watan Agusta.
Firaministan Burtaniya ya alkawarta tallafawa Najeriya wajen yakar matsalar rashin tsaro da Najeriya ke fuskanta a yanzu. Wannan na zuwa ne daga birnin Landan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 28 ga watan Yuli ya jagoranci taron dabarun a London tare da ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa tafiyar da ya shirya yi a yau Juma'a, 25 ga watan Yuni zuwa birnin Landan da ke kasar Burtaniya har sai baba-ta-gani.
London
Samu kari