London
Tashoshi biyu da aka fi sauraro, kuma aka fi yarda dasu tsakanin harkar radiyo da talabijin a kasar nan sun sanya hannu a kan yarjejeniya da zata kwashi shekaru biyu, domin kyautata harkar yada labaru da armashinsa ga masu sauraro
Akintunde yace; "Mun bayyana cewar a ranar 18 ga watan Disamba dinann ne babban bankin Najeriya (CBN) ya karbi kudi kimanin dala 322,515,931.83, wanda yayi dai dai da kimanin naira 116,105,735,458.80, daga wurin gwamnatin kasar...
A labari mai ban tausayi, wasu masoya guda biyu, matasa, mace da namiji, sunyi kundumbalar halaka kansu ta hanyar shiga gaban jirgin kasa inda yake gudu domin ya nike su, ya kuwa markade sun har lahira a talatar nan da ta wuce
Dubi dan-dakon da ya makale a tayar jirgi ya isa birnin Landan. Akwai mummunan hadari a makale wa tayar jirgi dmin zuwa wata kasar, saboda sanyin sama.
London
Samu kari