Nyesom Wike
Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Felix Obuah, tsohon shugaban PDP da ya sauka a jihar Ribas a matsayin shugaban hukumar AMMC ta birnin Abuja.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman sirri da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da kwamishinan ƴan sanda kan yanayin tsaron birni.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya bayyana cewa ya yi tunanin barin ofis lokacin da ake tsaka da rikicin siyasa tsakaninsa da Nyesom Wike.
Shugaba Bola Tinubu ya umurci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da ya gaggauta raba wa mazauna Abuja hatsi da kayan abinci don rage radadin yunwa.
Duba da yadda ake fama da matsalar tsaro a Abuja, Minista Nyesom Wike ya yi magana kan makiyaya da ke kiwo a tsakiyar birnin inda ya ce zai dauki mataki.
Wani dalibin makarantar sakandiren gwamnati da ke birnin tarayya Abuja, ya rada ransa. Dalibin ya bar duniya ne bayan ya taka wayar wutar lantarki.
Hamshakan attajiran Najeriya guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola za su gina gidajen ma'aikata da dakunan kwanan dalibai a makarantun shari'a Najeriya.
Majalisar dattawa ta aike da sakon gayyata ga ministan babban binrin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike da kwamishinan 'yan sandan Abuja, kan rashin tsaro a birnin.
Rundunar 'yan sanda a birnin Abuja ta yi nasarar kama wani kasurgumin dan ta'adda da ya addabi birnin da kewayenta bayan kama na farko a wancan mako.
Nyesom Wike
Samu kari