Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya zama wajibi jam'iyyar PDP ta gina kanta a cikin gidan kafin ta fara tunanin karbe mulkin Najeriya a zabe.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana dalilin da ya sanya bai da farin jini a wajen ma'aikata. Ya ce bai amincewa a kashe kudi a banza.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya musanta rahotannin da ke yawo game da jita-jitar da ake yaɗawa wai ya yi wa ministan Abuja, Nyesom Wike barazana.
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Wike, yana cewa ya fahimci manufar gwamnatinsa, tare da yabawa ayyukan more rayuwa da aka aiwatar a Abuja da ƙananan hukumomi.
Jigon ADC, Cif Eze Chukwuemeka Eze ya soki kalaman ministan Abuja, Nyesom Wike kan ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyarsa, Alhaji Atiku Abubakar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayar da shawarwari ga 'yan takarar jam'iyyar PDP a zaben 2027. Ya bukaci su tashi tsaye.
Jam'iyyar PDP ta ce ministan Abuja Nyesom Wike ba zai koma APC na dindindin ba, tana mai cewa yana cikin gwamnatin APC ne a matsayin “aro” kawai.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, ya bayyana rashin jin dadinsa kan gazawar da Najeriya ta yi na samun gurbin zuwa gasar cin kofin duniya.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana ɗan takarar PDP, Olaka Nwogu, a matsayin wanda ya lashe zaɓen cike gurbin sanatan Rivers ta Kudu maso Gabas.
Nyesom Wike
Samu kari