Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana cewa ba za ta tantance shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba, domin shiga zaben fitar da gwani da za ta gudanar.
Ana fatan masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC za su yi taro a yau Asabar. A cewar The Punch, za a yi taron ne misalin karfe 8 na dare a g
Bashir El-Rufai, dan gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana abin da zai aikata idan dan takarar shugaban kasa na Labour Party Peter Obi ya lashe zaben
Wasu bayanai da suke hitowa daga fadar shugaban ƙasa sun nuna cewa ana tsammanin Shugaba Buhari ya kammala shirye-shiryen bayyana ɗan takarar da yake so a APC.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta fitar da jerin ka'idojin da za a yi amfani da su wurin aiwatar da zaben 2023 na kasa da ke karatowa nan gaba.
Wani mamban kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC ya yi karin haske dangane da batun jam'iyyar ta dakatar da wasu 'yan takarar shugaban kasa cikin mutane 23.
Dan'uwan shugaban kasa, Fatuhu Muhammad, ya yi barazanar lalata jam’iyyar APC mai mulki a jihar Katsina bayan ya sha kaye a zaben fidda dan takara na mazabarsa.
Watakila magana za ta canza, Gwamnonin APC su na tarewa wajen Yemi Osinbajo a Aso Villa. Bashir El-Rufai yace ya san wanda Muhammadu Buhari yake so a ransa.
Bola Tinubu, tsohon gwamnan Legas da ke neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya ce ba zai yiwu ba ya raina shugaban kasa Muhammadu Buhari na Na
Wasu 'yan a mutun tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a ranar Juma’a sun yiwa hedikwatar jam’iyyar APC kawanya, inda suka bukaci a dauke shi a tikin 2023.
Siyasa
Samu kari