A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yadda suka dade cikin zullumi kan batan Dadiyata.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yadda suka dade cikin zullumi kan batan Dadiyata.
Jam'iyyar APC ta fara fitar da sunayen wadanda za su tsaya mata takara a kujerun Majalisar tarayya, inda wasu fitattun yan majalisa duka rasa damar tazarce.
Shugaban jam'iyyar NNPP na kasa, farfesa Rufa’i Alkali, ya ce jam’iyyar ba zai yiwu a jefa jam'iyyar cikin cece-kuce ba saboda yunkurin ficewar Shekarau a NNPP.
Alhaji Ibrahim Masari, ya ce bayan taron Landan suna da yaƙin gwamna Nyesom Wike da yan tawagarsa zasu taimaka wajen cicciɓa Tinubu ya lashe zaɓen 2023 tun safe
Dan takarar shugaban kasa na Accord Party, AP, Farfesa Christopher Imumolen ya bayyana abin da suka tattauna da tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, a A
Jatumin Fina-finai a Najeriya, Kenneth Okonkwo, wanda ya jefar da APC saboda tsayar da Musulmi da Musulmi, ya tabbatar da zama mamban jam'iyyar LP a Abuɓa.
‘Dan Takaran Gwamna a APC Ya Koka, Yace Shari’a 19 Suna Jiransa a Gaban Alkali. Ikechi Emenike ya bayyana irin kalubalen da yake fuskanta ne a zaben na badi.
Kwamitin Gudanarwar Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar sirri da yan takarar gwamna karkashin tutarta a fadin jihohin Najeriya 36.
Yayin da jam'iyyar PDP ke ta faɗi tashin shawo kan matsalolinta, ɗan takarata na gwamna a zaɓen jihar Anambra 2021, Mista Val. Ozigbo, ya sauya sheƙa zuwa LP.
Kwanaki kaɗan bayan ɗan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Obasanjo, Farfesa Imumolen na Accord Party ya ziyarci tsohon shugaban a Abeokuta.
A jiya Kwamitin National Peace Committee (NPC) da cibiyar The Kukah Centre sun shirya taro. INEC ta tabbatarwa jama'a cewa babu yadda za ayi magudi a zaben 2023
Siyasa
Samu kari