Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fasa sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Gwamnan ya kasa cimma yarjejeniya da jam'iyya mai mulki a Najeriya.
Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta amince da bukatar bayar da Belin shugavan jam'iyyar Aaoga wanda ake zargin da haɗa takardar hukuncin Kotun koli na karya
Domin bayyana gaskiya kan wani hoto dake yawo wanda ya nuna Tinubu tare da shugaban Amurka, APC tace ɗan takararta na shugaban kasa na nan a Abuja tun Litinin.
Kotun majistare ta yankewa Aminu Ali, shugaban jam’iyyar All Progressives Congress a gudunmar Yautar ta jihar Kano hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari.
Shugaban INEC ya koka a kan yadda ‘yan siyasa suke sayen kuri’un zabe, yace duk gyare-gyaren da ake yi wa dokar zabe, ‘yan siyasa na fito da miyagun dabaru.
Aminu Masari, gwamnan jihar Katsina ya bukaci yan Najeriya su tabatar sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa a 2023 don ya fi sauran yan takarar cancanta
Aisha Muhammadu Buhari tayi alkawarin shiga rikicin jam’iyyar APC da yaki ci Balle cinyewa a jihar Adamawa wanda har ya kai ‘yan takara zuwa kotun shari’a.
‘Ya ‘yan Jam’iyya sun ce a canza ‘Dan takaran Gwamnan Kaduna. ‘Yan jam’iyyar hamayyar sun yi zanga-zanga saboda ba su goyon bayan Sanata Suleiman Othman Hunkuyi
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas yace nan ba da jimawa ba zasu xauna su yanke wanda mutanen jihar zasu kaɗa wa kuri'unsu a zaben magajin Buhari dake tafe.
An kama tsohon karamin ministan labarai, Ikrah Bilbis tare da wasu mutane kan zargin farfasa kayayyaki mallakin jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki.
Siyasa
Samu kari