Majalisar dokokin Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Isma'il Jibril Falgore ya nada kwamitin wucin gadi da zai tantance sabon mataimakin gwamna, Murtala Garo.
Majalisar dokokin Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Isma'il Jibril Falgore ya nada kwamitin wucin gadi da zai tantance sabon mataimakin gwamna, Murtala Garo.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, yace shugaba Buhari ya taka muhimmiyar rawa a mulkinsa, Tinubu zai ɗora daga nan .
An zo da kudirin da zai jawo shugaban kasa ya gaza tsige shugaba a EFCC ba tare da sa hannun Sanatoci ba. Abin da ya rage shi ne a tattauna kudirin a kwamiti.
Saura kiris Atiku Abubakar ya manta da sunan Jam’iyyarsa. Za a ji cewa da aka je kamfe a garin Jos, Atiku ya yi irin subul da bakan da Bola Tinubu ya yi kwanaki
Yanzu muke samun labarin yadda aka nada Tinubu a matsayin Dakaren Birnin Gwari a jihar Kaduna. An ga hotunan yadda aka yi masa wannan babban nadi a Arewaci.
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar yace da zaran ya zama shugaban kasa, zai kawo karshen matsalar yawan rikice-rikicen da ake samu a jihar Filato.
Sanatan na Kudancin jihar Kaduna ya ba Gwamnatin Muhammadu Buhari 50-60%, yana ganin matsalar tana ga na kusa da shi, Sanatan ya yi bayani a kan El-Rufai da APC
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ko kadan babu wani saɓani da takaddama tsakaninsa da Atiku Abubakar, yakinsa kawai a sauya Ayu daga shugaban PDP kawai
Osita Okechukwu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya bayyana cewa Atiku Abubakar ba barazana bane ga takarar Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Siyasa
Samu kari