Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
A wani babban taro da aka shirya wa malaman makarantun gwamnati da na al'umma a jihar Katsina, sun ce sun hangi haske a bangaren ilimi a jikin Dikko Radda.
Hausawa da Fulani mazauna karamar hukumar Ogoja na jihar Cross Rivers sun bayyana goyon bayansu ga takarar sanata na Ben Ayade suna cewa baya nuna banbanci.
Ejike Agbo ya yi karar APC da ‘dan majalisar Ohaukwu ta Kudu, Hon. Chinedu Onah a kan rashin nasarar da ya samu wajen neman tikitin takara a APC a zaben 2023.
Dan takarar gwamnan jihar Kano a Jam'iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna yace bazaiwa al'ummar jihar kano alkawarin komai ba, sai dai in yaci su gani, a aikace yayi
Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta sahalewa jam'iyyar PDP ta gudanar da kamfen shugaban kasa da gwamna a filin karkanda.
Yan takarar siyasa na gwamna da shugaban kasa mata a Najeriya sunce zasu fi takwarorinsu maza lasa ya yan Najeriya romon demokradiyya idan an zabe su zaben 2023
Za a ji takarar Rabiu Kwankwaso za ta raba kuri’un PDP da APC a Arewa. Amma Peter Ameh yace jam’iyyar NNPP ba za ta samu komai a Kudu ba, hakan zai taimaki LP
Abokin takarar mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, wato Isaac Idahosa, yace batun haɗa maja ta kare sai dai kofarsu a bude take.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema da masu yi masa biyayya za su kauracewa gangamin kamfen din Atiku Abubakar da za a yi a yau.
Siyasa
Samu kari