Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.

A Kano, Jam’iyya mai mulki watau APC ta na da kujeru 14 ne a majalisar dokoki. NNPP ta samu ‘Yan majalisar jiha 26, PDP ba ta iya samun ko ‘Dan majalisa 1 ba
A yau ake jin an aika takarda zuwa ga SGF da ta nuna Asiwaju Bola Tinubu ya fitar da sunayen mutanen da za su taya shi aiki wajen karbar ragamar mulki a Mayu.
Zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kafa kwamitin rantsar da shugaban ƙasa. Kwamitin yana ɗauke ne da sunayen wasu manyan ƙusoshi mutum 13.
Yayin da Sanatoci daga bangarori da dama na ƙasar nan suka nuna sha'awar darewa kujerar shugaban majalisar dattawa, gamayyar ƙungiyoyin APC sun raba gardama.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bukaci ‘Yan Sanda su yi bincike a kan zaben Adamawa. Shugaban mai jiran gado yana so a binciki abubuwan da suka faru.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya caccaki gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai, ya ce rashin katabus dinsa ya sa talakawa suka juya masa ba a zaɓe.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta baiwa gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa takardar shaidar lashe zaben gwamnan Adamawa a birnin tarayya Abuja.
Mataimakin shugaban APC na kasa – Arewa maso yamma, Salihu Lukman, ya baiwa shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu wa’adin sati 1 ya kira taron NEC.
Siyasa
Samu kari