Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Tawagar 'yan majalisun jam'iyyun hamayya 6 sun hakura da takarar kujerar kakakin majalisar wakilai da mataimakinsa, sun ce da yuwuwar su koma bayan na APC.
Zababben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso na jam'iyyar NNPP a birnin Paris kan batun gwamnatin hadin kai da Tinubu ke son kafawa
Kakakin shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya yi ikirarin cewa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta inganta ɓangaren noma har mutane sun samu ayyuka.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Gombe, Rambi Ayala, ya ce ɗan takarar gwamna a inuwar NNPP, Khamisu Mailantarki, bai karbi sisin Inuwa Ba.
Tsohon dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar APC Adamu Garba ya bayyana cewa babu wanda zai iya daktar da rantsar da Tinubu saboda shugabannin kasashe 120 ne
Ana shirin mika mulki, CAN ta bukaci alfarma a wajen Bola Tinubu, Shugaban kungiyar CAN ya na so Bola Ahmed Tinubu ya yi adalci idan ya zama shugaban kasa.
Kwamitin ayyuka na jam'iyyar PDP ya bayyana cewar dakatarwa da tsohon shugaban jam'iyyar na kasa Ahmed Makarfi da wakilan jam'iyyar na gundumar Tudun Wada Suka
A jiya ne Gwamnonin jihohin da ke Arewa maso tsakiya sun fitar da matsayarsu a kan shugabancin majalisa, sun bukaci APC ta sake duba yadda tayi kason kujeru.
Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kar ya bari gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bar kasar nan.
Siyasa
Samu kari