Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta samu korafe-korafe kan wasu alkalai. Hukumar NJC ta kuma ba da shawarar nada sababbin alkalai a kotun daukaka kara.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
A wata hira da aka yi da babban 'dan siyasa, Umar Ardo ya bayyana cewa duk da Atiku Abubakar ne ya rike tutar PDP a 2019 da 2023, yana da jan aiki sosai a gaban shi.
Muhammadu Buhari, tsohon shugaban kasa ya magantu kan lokacin da ya ke mulkin Najeriya da kuma yanayin rashin lafiya da ya yi fama da shi lokacin yana ofis.
An saurari korafin shari'ar zaben Gwamna a Filato, a karshe Kotun daukaka kara ta tsige PDP da Gwamnan Filato, Alkalai Sun ce APC Ta Lashe Zaben 2023
Legit Hausa ta tattara manyan dalilai hudu da suka sa Sanata Samuel Anyanwu na PDP da Jones Onyereri suka fadi zaben ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
Mun kawo gajeren tarihin Ahmed Usman Ododo da ya ci zaben gwamnan jihar Kogi. Ododo ya fito daga karamar hukumar Okene ne, saboda haka ya na cikin kabilar Ebira.
Tun bayan kammala zaben wannan shekarar ta 2023, 'yan siyasa da dama su ka garzaya kotuna don neman hakkinsu, da yawa daga cikinsu sun samu nasara a kotun.
A yau Lahadi, 19 ga watan Nuwamba kotun ɗaukaka ƙara za ta raba gardama tsakanin Gwamna Caleb Mutfwang na PDP da Nentawe Yilwatda na jam'iyyar APC.
Ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Timipre Sylva, ya caccaki tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan.
Babban Fasto, Elijah Ayodele ya yi hasashen jam'iyyar da za ta yi nasara a zaben Zamfara da za a sake, ya ce ba abin da zai hana PDP nasara a zaben.
Siyasa
Samu kari